Yeeeehhhuuuuuu
Kun gane ai
To muje mana
To kai
Kuji wani fa
To kai
Wai akan budurwarsa shi zai yi fada dani
Wai akan budurwa shi sai ya cha-chasu dani
Niko nace mallam
To ka tsaya
Ni na hakura
Ni na bar maka
Nace mallam kaci kayanka
Kaci kayanka
Kaje kaci kayanka
Ni na hakura
Na bar maka
Kaje
Kaci
Kaci
Kaci
Kaci kayanka
To daman kwadayi ya kaini
Naga 'yar fara doguwa
Gata 'yar makwai-makwai
Tana wani yanga lakwai-lakwai
Ashe mallam ya bada sadakinta ko kwarai
Dako kadan ne ta ko sani a bala'i
Yeeeehhhuuuuuu
Kai mallam buga mini sauti
Yeeeehhhuuuuuu
To to to
Kunga ni bani rigima
Kuma ni banson rigima
Yaudara na kawo rigima
Jama'a ku daina yaudara
Yaudara yaudara
Wai akan budurwarsa shi zai yi fada dani
Wai akan budurwa shi sai ya cha-chasu dani
Nace mallam kaci kayanka
Kaci kayanka
Kaje kaci kayanka
Ni na hakura
Na bar maka
Weeeeeeehhhhuuuuuuuu
Kai to lalala
Kalli kato da gora
Niko na ruga
Nikam ba rago ba
Lafiyata na duba
Ita na duba
To fa ku duba
Kaji na mace kawai
Gafara nan
Indan ya sheme ni ni kadai zan ji wuji-wujin
Matsaaaaa
Yeeeehhhuuuuuu
To kujini
Maza, mata
Ku daina hada futina
Mata, maza
Sai ku daina yaudara
Babu riba
Wai akan budurwarsa shi zai yi fada dani
Wai akan budurwa shi sai ya cha-chasu dani
Nace mallam kaci kayanka
Kaci kayanka
Kaje kaci kayanka
Ni na hakura
Na bar maka
Ibn - Kaci Kayanka Şarkı Sözüne henüz yorum yapılmamış. Ibn - Kaci Kayanka şarkı sözüne ilk yorumu siz yaparak katkıda bulunabilirsiniz.;